Live RadioRadio StationsNigeria▷Al-Mu'allim Radio

Al-Mu'allim Radio

Al-Mu'allim Radio

Al-Mu’allim Radio, rediyo ne da aka samar da shi domin yin hobbasa wajen kawo ilimi ga masu sauraro, ta hanyar kawo Karatun Tafsiri da Hadisai, Muhawarori da Muqalu, Qasidu da baitocin yabon Manzon Allah (S.A.W). Masu sauraro, muna matuqar farin cikin kasancewar ku tare da mu a wannar tasha ta Muallim Rediyo, mai nufin ilimatar da mai sauraro akan abubuwa na addinin musulunci. Al-Mu'allim Radio is a broadcast radio station in Nigeria, broadcast in format Islam / Talk

Al-Mu'allim Radio
1/5 based on 1 Votes

Available on Google Play Available on Samsung Galaxy Apps Available on AppGallery