Al-Mu'allim Radio

Al-Mu’allim Radio, rediyo ne da aka samar da shi domin yin hobbasa wajen kawo ilimi ga masu sauraro, ta hanyar kawo Karatun Tafsiri da Hadisai, Muhawarori da Muqalu, Qasidu da baitocin yabon Manzon Allah (S.A.W). Masu sauraro, muna matuqar farin cikin kasancewar ku tare da mu a wannar tasha ta Muallim Rediyo, mai nufin ilimatar da mai sauraro akan abubuwa na addinin musulunci. Al-Mu'allim Radio هي محطة إذاعية تبث في نيجيريا, تبث بتنسيق دين الاسلام / البرامج الحوارية الإذاعية